Episodi
-
Masu sauraro, da ma Hausawa kan ce laifin dadi... karewa. A yau za mu kawo muku labarin mu na karshe a wannan zangon na True Crime Naija.
A wannan makon za mu kawo muku labarin yadda jerin kashe-kashe a wani birni ya jefa mutanen garin cikin rudani da halin kaka-na-ka-yi.
Kamar yadda kuka sani kamfanin Triple E Media Productions, murucin kan dutse ne, ba mu fito ba sai da muka shirya. Don haka ku ci gaba da kasancewa tare da mu, domin muna nan muna shirye-shiryen dawo muku da daddadan shirin naku a zango na biyu.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Anthonieta Kalunta, Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected].
-
Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 12 na shirin True Crime Naija.
A yau, za mu kawo muku labarin wata jarumar mahaifiya da ‘yar ta wacce aka keta wa haddi a makaranta. Wannan labarin yana dauke da wasu kalamai da suka shafi baligai kawai. Sai a yi hattara.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Anthonieta Kalunta, Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected].
-
Episodi mancanti?
-
Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 10 na shirin True Crime Naija
A yau, za mu kawo muku labarin wani jarumin wasan hausa wanda ya rasa ransa a hannun budurwarsa...sannan kuma ta tsere daga gidan yari.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Rahmat Muhammad, DD Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected].
-
Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 9 na shirin True Crime Naija
A yau, za mu kawo muku labarin wata matashiyar budurwa da ta bace akan hanyarta ta kai ziyarar zumunci.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Dee Danjuma Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected].
-
True Crime Naija (Hausa): Zango na 1, Kashi na 8: Victor I.
Barkan ku da kasancewa tare da mu a labarin mu na 8 a shirin True Crime Naija
A yau, zamu kawo muku labarin wani bawan Allah da ya gamu da ajalinsa ta hanyar kona shi a motarsa da wani fasto ya yi.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Dee Danjuma Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected].
-
Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 7 a shirin True Crime Naija.
A yau, za mu kawo muku labarin wasu ma’aurata da musu a tsakaninsu ya yi matukar wuce gona da iri!
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Maryam Aliyu Muhammad, Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected].
-
Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 6 na shirin True Crime Naija.
A yau za mu kawo muku labarin Gold Kolawole, wani yaro da batan dabo bat, a cikin wata coci.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Mala Iwa Gbado Ikaleku, Dubble Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected].
-
Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 5 na shirin True Crime Naija. A yau, za mu kawo muku labarin Khadija Oluboyo, wata budurwa wacce ta ziyarci saurayinta don faranta masa rai, amma aka neme ta sama ko kasa aka rasa.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Rahmat Muhammad, Dubble Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected].
-
Mu na muku maraba da kasancewa tare da mu a labarin mu na 4 a shirin True Crime Naija.
A yau, za mu kawo muku labarin wata mata da saurayinta mai zafin kishi, da farautar da ‘yan sanda suka yi ta yi ruwa a jallo a cikin kasashe uku.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Anthonieta Kalunta, Dubble Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected]. -
Mu na muku maraba da kasancewa tare da mu a labarin mu na 3 a shirin True Crime Naija.
A yau, za mu kawo muku labarin Charity Aiyedogbon, wata ‘yar kasuwa mai shekaru 44 wacce ta bace bat! Kuma mijin ta ya zama mutum na farko da ake zargin ya na da masaniya game da batan na ta.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Dubble Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected]. -
Mu na muku maraba da kasancewa tare da mu a labarin mu na 2 a shirin True Crime Naija.
A yau, za mu kawo muku labarin Janet Ogbonnaya, wata dattijuwar bazawara mai shekaru 55, wacce binciken jami’an tsaro ya kai ga samota a cikin masai.
———————————————
Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Dubble Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.
Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad
Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku
Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.
———————————————
▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.
▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.
——————————————
Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected].
-
Mu na muku maraba da kasancewa tare da mu a labarin mu na farko a shirin True Crime Naija.
A yau, za mu kawo muku labarin Cynthia Osokogu, wata budurwa wacce ta rasa ranta a yunƙurin cika burin ta wurin neman na kanta.