Folgen
-
Labarin matan Kantche na jihar Damagaram da ke tafiya yawan ci-rani zuwa kasashen Afirka domin matsin tattalin arziki.
-
Labaran Hikayata 2019
-
Fehlende Folgen?
-
Hikayata 2018
-
Kashi na goma sha hudu na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
-
Shirin Ra'ayi Riga, Kowa Da Irin Tasa da yake zuwa kowane mako da karfe 8:30 agogon Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi.
A wannan makon an duba batun matsalar rashin tsaro ne a yankin arewa maso yamma na Najeriya inda wasu gwamnonin jihohi su ka kafa wasu dokoki da su ka ce za sudakile matsalolin satar mutane da daliban makaranta da ya zama tamkar ruwan dare gama duniya.
-
Kashi na goma sha hudu na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
-
Kashi na goma sha uku na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
-
Kashi na goma sha biyu na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
-
Kashi na goma sha daya na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
-
Kashi na goma na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
-
Kashi na hudu na kasaitaccen labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga a kasashenwaje kamar Libya da Cote d’Ivoire da sauransu domin neman na kai. A yi saurare lafiya!
-
Kashi na uku na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga a kasashe kamar Libya da Cote d’Ivoire da sauransu domin neman na kai. A yi saurare lafiya!
-
Kashi na biyu na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga a kasashe kamar Libya da Cote d’Ivoire da sauransu domin neman na kai. A yi saurare lafiya!
-
Kashi na shida na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga a kasashe kamar Libya da Cote d’Ivoire da sauransu domin neman na kai. A yi saurare lafiya!
-
Kashi na tara na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga a kasashe kamar Libya da Cote d’Ivoire da sauransu domin neman na kai. A yi saurare lafiya!
-
Kashi na takwas na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga a kasashe kamar Libya da Cote d’Ivoire da sauransu domin neman na kai. A yi saurare lafiya!
-
Kashi na bakwai na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga a kasashe kamar Libya da Cote d’Ivoire da sauransu domin neman na kai. A yi saurare lafiya!
-
Kashi na biyar na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga a kasashe kamar Libya da Cote d'Ivoire da sauransu domin neman na kai.
-
Wannan ne kashi na farko na kayataccen labarin Adarawan jihar Tahoua na Jamhuriyar Nijar. Za kuji yadda suke barin gida, wato ƙasar Ader zuwa ƙasashe kamar Libya ko Libie da Najeriya da Cote d'Ivoire da Mali da Kamarou da sauransu domin neman na kai.